Alherin ka by Luther Goro [New Music]

Luther Goro is a Nigerian gospel musician from Mangu LGA Jos, Plateau State, blending cultural sounds with worship themes. He’s known for hits like:
– Takama Da Yesu ft Philippa Manji (a soul-stirring Hausa gospel song)
– Aikin Ceto (celebrating God’s salvation)
– Great and Mighty God ft Blessed X Pst Carrington Wilson

He’s a songwriter and teacher, infusing local flavors into his music

Alherin Ka is his latest single, a beautiful melodios song that speaks of God’s grace.

Download, listen and share.

 

 

LYRICS OF ALHERIN KA BY LUTHER GORO

Intro
Ummmmmm …… X2
Oh oh oh oh …….. X2

Chorus
Call: Mun gan Alherin ka
Yesu
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …. X2
Call: Mun taba mun gani ooo
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …… X2
Call: Mun gan Alherin ka
Yesu
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …. X2
Call: Mun taba mun gani ooo
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …… X2

Chants

Verse 1
All our lives Lord you’ve been faithful
All this years you have shown us mercy
We have conquered all because of you
Ba domin aldalci ko iyawan mu bane
Amma Alherin ka
Cikin hargisi kuma kai tsare my
Gwaje-gwaje afko amma baka yashe mu ba
Cikin ciwo amma ka warkad damu ai ……

Back to Chorus

Call: Mun gan Alherin ka
Yesu
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …. X2
Call: Mun taba mun gani ooo
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …… X2

Call: Mun gan Alherin ka
Yesu
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …. X2
Call: Mun taba mun gani ooo
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …… X2

Chants
Aha….
Taka x3 wule ..
Wu taka, eh taka
Taka rawa x2
Aha ranan murna ne aha
Taka taka wule

Verse 2
Call: Da girman Allah mu yi nasara …….
Res: Mun yi nasara …..
Call: Da taimakon Allah mun ci nasara …….
Res: Mun yi nasara ……
Call: Da ikon Allah mun yi nasara
Res: Mun yi nasara….
Call: Da Alherin Allah mun yi nasara
Res: Mun yi nasara.. …
Call: Sai godiya, sai godiya …..
Res: Mun yi nasara….
Call: Sai godiya, Sai godiya……
Res: Mun yi nasara…..
Call: Sai godiya, Sai godiya ……
Res: Mun yi nasara
Call: Sai godiya, sai godiya ….

Chorus
Call: Mun gan Alherin ka
Yesu
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …. X2
Call: Mun taba mun gani ooo
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …… X2
Call: Mun gan Alherin ka
Yesu
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …. X2
Call: Mun taba mun gani ooo
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …… X2

Call: Mun gan Alherin ka
Yesu
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …. X2
Call: Mun taba mun gani ooo
Res: Mun gan Alherin ka Yesu …… X2

Chants

Spread the love

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Call +2347062471679