The multi-talented artist Justus Istifanus is back with another great song titled “Tafi” meaning Go.
Tafi is a song of allegiance and commitment to the Holy spirit, that we’ll go with Him where he leads, knowing He is the way, the savior and the one that changes all things.
Justus Istifanus is a fast-growing Music Minister from the city of Jos, Nigeria. with great songs that inspires and edifies the saints.
Listen, download and share Tafi.
Tafi (Go) – Justus Istifanus Lyric
Hanyar Ka, Hanyar Mai Tsarki
Ya Yesu, mun kawo ibada
Allah ki, mun kawo Sujada
Don Kai Mai jinkai, don Kai me Rahama
Mun kawo Sujada Kai ne Mai runduna
️⬆️Repeated twice
Oh oh oh oh oh oh
Chorus
Ni Zan Tafi, Tafi da Kai
Ruhun mai Tsarki
Ruhun Mai Tsarki
Ni Zan Tafi, Tafi da Kai
Ruhun Mai Tsarki
Ruhun Mai Tsarki
Kai kadai zaka chanza ni
Kai kadai wurin boyewa
Ruhun Mai Tsarki
Ruhun Mai Tsarki
Kai kadai zaka chanza ni
Kai kadai Mai madawami
Ruhun Mai Tsarki
Ruhun Mai Tsarki
Second stanza
Gama Allah, yayi kaunar Duniya
Har ya ba da, Dan SA
Heifafe Shi kadai
Domin Wanda, ya ba da gaskiya
Zaya Sami Rai, ma… Madawami
Ni Zan rike ka, don Kai Ka so Ka cece no
Ni na sami salama,
Oh oh oh
I’ll hold on to you, I’ll never let go
Cos you saved me from my self and sin and shame yeah
You can also download the following songs by Justus
Justus Istifanus : CELEBRATE.mp3 & Lyric
[New Song] Justus Istifanus : Almasihu (Messiah) Mp3 & Lyric
Watch the Lyric Video